Zaɓaɓɓun Rubutattun Wasan Kwaikwayo

Karanta zaɓaɓɓen rubutaccen wasan kwaikwayo
Bayar da bayanin zaɓaɓɓen rubutaccen wasan kwaikwayo
Fito da Salon zaɓaɓɓen rubutaccen wasan kwaikwayo
Fito da jigon rubutaccen wasan kwaikwayo

Ka’idojin Rubutu

Tantance wuraren haɗa. kalmomi
Tantancen wuraren raba kalmomi
Bayana wuraren haɗa kalmomi da raba su

Auna Fahimta

Bayyana ma’anar auna fahimta
Tantance nau’o’in jawaban auna fahimta

Fassara

Bayyana ma’anar fassara
Ba da bayanin ire-iren fassara
Fassarar jimloli da gajerun jawabai

Ma’ana Da Rukunonin Adabin Baka

Faɗi ma’anar rubutaccen adabi
Kawo rukunonin rubutaccen adabi
Tantance rukunonin rubutaccenadabi
Bayar da bayanin rukunonin rubutaccen adabi

Hanyoyin Samar Da Arziki

Bayar da ma’anar hanyoyin samar da arziki
Kawo jerin hanyoyin samar da arziki
Bayanin hanyoyin samar da arziki

Shugabanci

Bayar da ma’anar shugabanci
Yi bayanin muhimmancin shugabanci
Kawo ire-iren shugabanci

Ibada

Bayyan ma’anar ibada
Ba da bayanin muhimmancin ibada

Ginin Kalma

Bayyana ma’anar ginin kalma
Tantance jinsi
Tantance adadi

Rukunin Kalmomi

Bayar da ma’anar rukunonin kalmomi
Kawo misali na kowane Rukunin Kalma

Ci Gaba Da Furuci

Bayyana ma’anar furuci
Kawo gaɓoɓɓin furuci
Bayyana yadda ake samar da sautin furuci

Zane Da Kwalliya Da Tufafin Hausawa

Bayar da bayanin zane da kwalliya da tufafin Hausawa
Tantance ireiren zane, da kwalliya da tufafi
Bayar da bayanin zane, da kwalliya, da tufafi

Bukukuwan Gargajiya

Bayyana me akenufi da bukukuwan gargajiya
Kawo ire-iren bukukuwan gargajiya
Bayar da bayanin ire-iren bukukuwan gargajiya

Illar Shan Miyagun Кwayoy

Bayyana ma’anar illar miyagun ƙwayoyi
Bayanin miyagun ƙwayoyi
Ba da bayanin illolin shan miyagun ƙwayoyi
Faɗi yadda za a kauce wa shan miyagun ƙwayoyi
Kauce wa shan miyagun ƙwayoyi

Dabarun Tafiyar da Rayuwa

Bayyana dabarun riƙe sana’a
Bayyana dabarun riƙe iyali
Bayyana dabarun tattalin kuɗi
Bayyana dabarun cuɗanya da zamantakewa