Plot

Trace the sequence of
the major events in the
play
Identify and discuss
the causes and effects
of the major events.

Back ground/Setting

Discuss the
background of the
author and relate these
to the play.
Discuss the setting of
the pay.
Compare the
background of the text
and what it is like in
the present day.
Compare dramatic
forms from different
cultures e.g. Greek and
African.

Sana’o’in Hausawa

Bayar da ma’anar sana’a
Bayar da bayanin muhimmancin sana’a
Kawo ire-iren sana’o’i
Bayar da bayanin waɗansu zaɓaɓɓun sana’o’i

Keta Haddi

Bayar da ma’anar keta haddin mutane
Kawo misalan keta haddin mutane
Bayanin misalan keta haddin mutane

Kare-Saye

Faɗi ma’anar kare-saye (haƙƙokin sayayya)
Bayyana sayayya
Bayyana haƙƙokin da suke kan mai sayarwa

Tsaro

Bayar da ma’anar tsaro
Bayyana nau’o’in tsaro Kawo jerin hukumomin tsaro
Fito da shawarwari game da tsaro

Zaɓaɓɓun Rubutattun Zube

Karanta zaɓaɓɓun rubutattun zube
Bayar da bayanin zaɓaɓɓun rubutatun zube
Fito da salon zaɓaɓɓun zube
Fito da jigon zaɓaɓɓun rubutattun zube

Zaɓaɓɓun Rubutattun Waƙoƙi

Karanta zaɓaɓɓun rubutattun waƙoƙi
Bayar da bayanin zaɓaɓɓun rubutattun waƙoƙi
Fito da zubi da salon zaɓaɓɓun rubutattun waƙoƙi
Fito da jigon zaɓaɓɓun waƙoƙi

Zaɓaɓɓun Rubutattun Wasan Kwaikwayo

Karanta zaɓaɓɓen rubutaccen wasan kwaikwayo
Bayar da bayanin zaɓaɓɓen rubutaccen wasan kwaikwayo
Fito da Salon zaɓaɓɓen rubutaccen wasan kwaikwayo
Fito da jigon rubutaccen wasan kwaikwayo

Ka’idojin Rubutu

Tantance wuraren haɗa. kalmomi
Tantancen wuraren raba kalmomi
Bayana wuraren haɗa kalmomi da raba su

Auna Fahimta

Bayyana ma’anar auna fahimta
Tantance nau’o’in jawaban auna fahimta

Fassara

Bayyana ma’anar fassara
Ba da bayanin ire-iren fassara
Fassarar jimloli da gajerun jawabai

Ma’ana Da Rukunonin Adabin Baka

Faɗi ma’anar rubutaccen adabi
Kawo rukunonin rubutaccen adabi
Tantance rukunonin rubutaccenadabi
Bayar da bayanin rukunonin rubutaccen adabi

Hanyoyin Samar Da Arziki

Bayar da ma’anar hanyoyin samar da arziki
Kawo jerin hanyoyin samar da arziki
Bayanin hanyoyin samar da arziki

Shugabanci

Bayar da ma’anar shugabanci
Yi bayanin muhimmancin shugabanci
Kawo ire-iren shugabanci

Ibada

Bayyan ma’anar ibada
Ba da bayanin muhimmancin ibada

Ginin Kalma

Bayyana ma’anar ginin kalma
Tantance jinsi
Tantance adadi