Rukunin Kalmomi

Bayar da ma’anar rukunonin kalmomi
Kawo misali na kowane Rukunin Kalma

Ci Gaba Da Furuci

Bayyana ma’anar furuci
Kawo gaɓoɓɓin furuci
Bayyana yadda ake samar da sautin furuci

Zane Da Kwalliya Da Tufafin Hausawa

Bayar da bayanin zane da kwalliya da tufafin Hausawa
Tantance ireiren zane, da kwalliya da tufafi
Bayar da bayanin zane, da kwalliya, da tufafi

Bukukuwan Gargajiya

Bayyana me akenufi da bukukuwan gargajiya
Kawo ire-iren bukukuwan gargajiya
Bayar da bayanin ire-iren bukukuwan gargajiya

Illar Shan Miyagun Кwayoy

Bayyana ma’anar illar miyagun ƙwayoyi
Bayanin miyagun ƙwayoyi
Ba da bayanin illolin shan miyagun ƙwayoyi
Faɗi yadda za a kauce wa shan miyagun ƙwayoyi
Kauce wa shan miyagun ƙwayoyi

Dabarun Tafiyar da Rayuwa

Bayyana dabarun riƙe sana’a
Bayyana dabarun riƙe iyali
Bayyana dabarun tattalin kuɗi
Bayyana dabarun cuɗanya da zamantakewa

Gajerun Rubutattun Waкoкi

Karanta gajerun rubutattun waƙoƙi
Fito da zubi da tsarin gajerun rubutattun waƙoƙi
Bayar da ma’anar muhimman kalmomi
Fito da darussan waƙoƙi

Insha’i

Bayyana ma’an ainsha’i
Kawo ire-iren insha’i
Tantance ireiren insha’i
Ba da bayanin ire-iren insha’i

Auna Fahimta

Tanatance karanta labarin da kan su
Bayar da labari na kansu
Kawo labarin da suka karanta
Kawo ma’anar muhimman kalmomi cikin labarin
Amsa tambayoyin labarin, misali:
– zaman lafiya a
ƙasa
– kare-saye (kare
mutunci da haƙƙin
masu sayen kaya)

Furuci

Bayyana ma’anar furuci
Kawo gaɓoɓin furuci
Bayyana yadda ake samun furuci

La rerite generate

Etre capable de s’exprimer en/et de reconnaître des vérités générales d’un énoncé/d’un écrit