Gajerun Rubutattun Waкoкi

Karanta gajerun rubutattun waƙoƙi
Fito da zubi da tsarin gajerun rubutattun waƙoƙi
Bayar da ma’anar muhimman kalmomi
Fito da darussan waƙoƙi
Gajerun Wasannin Kwaikwayo

Aiwatar da,wasan kwaikwayo
Ba da bayani game da wasan kwaikwayo
Fito da darussan wasan kwaikwayo
Darasin Harshen

Darasin Harshen
Hausa Asalin Hausa Ko Asalin Hausawa

Hausa Asalin Hausa Ko Asalin Hausawa
Mukaddima

Mukaddima
Rubutun Wasiкa

Rubuta wasiƙa ga ma’aikata
Insha’i

Bayyana ma’an ainsha’i
Kawo ire-iren insha’i
Tantance ireiren insha’i
Ba da bayanin ire-iren insha’i
Tsarin Tsattsaurar Jimla

Tantance fasalin tsattsaurar jimla
Bayyana ire-iren tsattsaurar jimla
Auna Fahimta

Tanatance karanta labarin da kan su
Bayar da labari na kansu
Kawo labarin da suka karanta
Kawo ma’anar muhimman kalmomi cikin labarin
Amsa tambayoyin labarin, misali:
– zaman lafiya a
ƙasa
– kare-saye (kare
mutunci da haƙƙin
masu sayen kaya)
Furuci

Bayyana ma’anar furuci
Kawo gaɓoɓin furuci
Bayyana yadda ake samun furuci
Tsarin Sassauкar Jimla

Tantance sassan sassauƙar jimla
Fito da
kalmomin da
suke cikin
sassan
sassauƙar jimla
Control and problems of public corporation

Discuss the need for control of public corporation.
Explain the means of controlling public corporation.
Identify the problems that are faced by public corporations.
Suggest ways of solving those problems.
Weather

Weather
Téléphoner

L’apprenant devrait être capable de téléphoner et soutenir une conversation téléphonique
Écrire une lettre d’amitié (informelle)

L’apprenant devrait être capable de rédiger une simple lettre à un(e) ami(e), à un membre de la famille
Raconter ce qui s’est passé

L’apprenant devrait être capable de rédiger un rapport ou un compte rendu de ce qui s’est passé
Décrire ce qu’on fait tous les jours

L’apprenant devrait être capable de décrire ce que l’on fait tous les jours
Parler de : la pharmacie, l’hôpital, chez le dentiste.

L’apprenant devrait être capable de dire où aller quand on ne se sent pas bien ou pour acheter des médicaments.
Parler des professionnels de la santé

L’apprenant devrait être capable de parler des professionnels de la santé et d’en parler.
Dire l’importance de l’hygiène

L’apprenant devrait être capable de mentionner l’importance de l’hygiène